Latest

2:44 PM Forum

YUSUF ABU-SIDDIQ ENTERPRISE

Na buɗe wannan shafi ne ba don komai ba sai don tallata samfura na robobi da plastics da muke kawowa wanda suka haɗa da:

 randuna,bokatai, bokatai masu murfi,kofuna, jugs,tray,plate,basines,kujeru,bahon wanka, seti na wankan yaro,d.s.


zaka iya samuna a kasuwar garin Potiskum, layin 'yan randa shago mai lamba J503. ko lambata 08144650127,09033473577.

Allah ya kawo ku lapiya.

04 Jul 2019
Next
Tray ƙarami da Babba dan ke Amarya
Previous
This is the last post.

Post a Comment

 
Top